Please turn JavaScript on
Hutudole icon

Hutudole

Subscribe to Hutudole’s news feed.

Click on “Follow” and decide if you want to get news from Hutudole via RSS, as email newsletter, via mobile or on your personal news page.

Subscription to Hutudole comes without risk as you can unsubscribe instantly at any time.

You can also filter the feed to your needs via topics and keywords so that you only receive the news from Hutudole which you are really interested in. Click on the blue “Filter” button below to get started.

Website title: Hutudole – Labarai a Tafin Hannu

Is this your feed? Claim it!

Publisher:  Unclaimed!
Message frequency:  7.29 / day

Message History

Dattawan Unguwar Hayin Rigasa sun fito sun bayyana cewa a dauke maganar Aminu Bolo daga gida Rediyo da Talabijin na Brekete family.

Sun ce a mayar da maganar hannun ‘yansanda kuma idan an samu Aminu Bolo da Laifi a hukuntashi basa goyon bayansa.

Sannan sun ce a yanzu dai ‘yansanda sun ce basa neman Aminu Bolo.


Read full story

Matasa sun dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da suka yi ikirarin cewa, duk me zagin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Wuta zashi.

Sun kuma bayyana cewa, Duk wanda baya son Tinubu kafiri ne.

"If you insult Tinubu you are going to hell. He has studied the Qur'an in Maiduguri and has been chosen by God Almighty so you are not allowed to go a...


Read full story

Nasiru Idris dake zargin Sheikh Gumi da rike masa mata kenan.

Yace ana zarginsa baya bata abinci kuma basa zaune lafiya to ga Bidiyon irin zaman da suke yi

Nasir Musa Idris has released a video disputing the narrative by prominent Islamic scholar Dr. Ahmad Gumi that he mistreated his former Moroccan wife.

In the video, he responded to ...


Read full story

Nasiru dake zargin Sheikh Dr. Ahmad Gumi da rike masa mata.

Yasan cewa matarsa na kasar Morocco, idan yasan cewa tsakaninsa da matarsa suna zaman lafiya kamar yanda yake ikirari, to ya je ya dawo da ita.

Sannan kudin sadakinta ma bai bata ba.

Sannan akwai sanda suka yi fada, ya fitar da ita wajen gidan da suke da kayan bacci a jikinta ya...


Read full story

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daga watan October me zuwa zata fara baiwa daliban Najeriya kyautar data ta 100MB.

Ministan Ilimi, Tunji Alausa ne ya bayyana hakan a wata sanarwa ranar Alhamis.

Ministan yace zasu hada kai da hukumar sadarwa ta kasa, NCC da tabbatar da wannan shiri nasu.

Yace za’a fara da daliban sakandare dana jami’a n...


Read full story